Uncategorized
Ɗaya Daga Cikin ‘Ƴa’yan Sarkin Kano Sunusi Lamiɗo Wato Ashraf Sunusi Ya Taya Mahaifinsa Murna
A yau Alhamis ne Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya sauke sarakunan da alokacin tsohon gwamna wato Ganduje wanda yanxu ya saka Sunusi Lamiɗo.