Uncategorized

Mai kula da Dakin ka’aba Dr. Saleh bin Zain Al-Abidin Al-Shaibi Allah ya masa rasuwa

Mai kula da Dakin ka’aba Dr. Saleh bin Zain Al-Abidin Al-Shaibi Allah ya masa rasuwa

Babban jagora mai kula da dakin Allah Ka’abah ya rasu, Dr. Saleh bin Zain Al-Abidin Al-Shaibi

Ya rasu yana da Shekaru 109 ya shafe shekaru 77 yana hidimtawa Ka’abah.

Ya fito daga kabilar Shayb daga gidan Qusay bin Kilab, Zuri’ar suce ke rike da makullin Ka’abah tun zamanin Jahiliyya har zuwan Manzon Allah S. A. W.

An sami takardama bayan fatahu Makka wanda har Allah ya saukar da Ayar Al Qur’ani dake goyon bayan kabilarsu akan mayar da makullin zuwa ga ɗan kabilarsu..

Wanda hakan yayi silar shigar da yawa daga cikin yan kabilarsu addinin Musulunci.

Allah ya karawa Annabi Daraja. Ku taya mu yada Alheri shima sadaka ce.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button