Kamar yadda kuka sani a duk satin duniya tashar “Maishadda Global Resources” tana kawo muku ingancaccan shirin nan nasu mai suna “Gidan Sarauta”.
Wanda a wannan satin ma sun dora muku shirin “Gidan Sarauta Season 3 Episode 9”.
Zaku iya shiga bidiyon kasa domin ku kalli cikekken shirin.