Kamar yadda kuka sani a duk sati tashar Maishadda Golbal Resources suna haskaka muku kayacaccan shirin nan nasu mai suna “Gidan Sarauta”.
Wanda a wannan satin ma sun haskaka muku shirin Gidan Sarauta season 3 episode 10.
Zaku iya shiga videon kasa domin ku kalli shirin film din.