Others
Idan har baka dadewa kana sabuwar da matarka to kar wannan hadin maganin ya wuce ka
Idan har baka dadewa kana sabuwar da matarka to kar wannan hadin maganin ya wuce ka
‘Yan uwa akwai fa’ida wajen jinkirta saurin kawowa a lokacin jima’i, musamman ga masu karfi amma basa dadewa lokacin jima’i.
Wannan sirrin yana da matukar tasiri wajen hana inzali da wuri a lokacin saduwa, kuma fa’idar tana da sauƙin haɗawa da sauƙin amfani.
Abubuwan da za’a nema sune kamar haka.
1- Man Zaitun
2- Vaselne
Za’a hadasu waje guda a murzawa sosai sannan a rika shafawa azzakari dashi kamar awa daya kafin a kusanci iyali sai a wanke muddin kayi haka a ranar nan to lallai baza ka kawo da wuri ba.