Hausa Series
Video Music: Hamisu Breaker – Jamilun Jiddah
Video Music: Hamisu Breaker - Jamilun Jiddah
Kamar yadda kuka sani akwai sani sabon fim da zai fito a wannan sabuwar shekarar da muke ciki mai suna “Jamilun Jiddah”.
Wannan sabon shirin da zai fito mutane da dama suna bukatar ganin sa.
Wanda a yanzu mawaki Hamisu Breaker ya saki bidiyon wakar.
Ga bidiyon wakar nan a kasa domin ku kalla.