Uncategorized
Dalilin da yasa hukumar hisbah ta kama G-fresh Al’ameen
Dalilin da yasa hukumar hisbah ta kama G-fresh Al’ameen
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta cafke mawakin nan kuma Jarumin TikTok Al’amin G-Fresh.
Bayanan da Freedom Radio ta samu sun nuna cewa Hisbah ta kama G-Fresh sabida zargin yiwa Alkur’ani Mai Girma Izgili da kuma yin kalaman batsa.
Mataimakin kwamandan hisbah ya shedawa freedom radio Kano irin abubuwan da sunka samu tare da madogara akan irin abubuwan da suka sabawa addini, suka sabawa al’ada suka dadawa al’umma.
Wanda shiyasa wata biyu baya mun fada cewa mun fitar da form akan duk wanda ya daina abu yazo ya gama.
Ga karin bayyani ku saurara daga bakin mataimakin kwamandan hisbah.