Uncategorized
Kalli kyawawan hotunan da jaruma Fati Ladan ta taya mijinta murnar zagayowar ranar haihuwarsa
Tsohuwar fitacciyar jaruma masana’atar Kannywood wadda ta taka rawa gani sosai a masana’atar Kannywood musamman a fim din adamsy da tayi suna sosai.
Fati lada ta auri Yarima shattima wani matashin mai rufin asiri wanda itace mata ta biyu a gidan shi yarima shatimma.
Fati ladan cikin nuna farin ciki da jin dadi da nuna so da kauna ga mijinta a ranar zagayowar ranar haihuwar ta.