Uncategorized
Zakuyi mamakin ganin yadda Al’ameen da Maryam na shirin Labarina suke shan kauna
Zakuyi mamakin ganin yadda Al'ameen da Maryam na shirin Labarina suke shan kauna
Wata bidiyo data dauki hankulan jama’a ta jaruman kannywood wanda suke tashe a shirin Labarina wato Al’ameen da Maryam.
Bidiyon tayi matukar kyau sosai wanda har wasu suke ganin sun dace da juna.
Ga bidiyon a kasa domin ku kalla.