Uncategorized
Matashiya Khadija Muhammad ta haddace Alkur’ani mai girma daga makarantar madarasatul “Darul Huda Islamiyya” Nasarawa GRA a jihar Kano
Matashiya Khadija Muhammad ta haddace Alkur'ani mai girma daga makarantar madarasatul "Darul Huda Islamiyya" Nasarawa GRA a jihar Kano
Matashiya Khadija Muhammad ta haddace Alkur’ani mai girma daga makarantar madarasatul “Darul Huda Islamiyya” Nasarawa GRA a jihar Kano, Allah kasa Kur’ani ya cece mu a ranar gobe kiyama.
Ga hotunan a kasa domin ku kalla.