Uncategorized

Rayya ta shirin Kwana Casa’in ta bayyana dalilin da yaa bazata auri dan fim ba

Rayya ta shirin Kwana Casa'in ta bayyana dalilin da yaa bazata auri dan fim ba

Fitattaciyar jaruma a cikin shirin Kwana Casa’in mai dogon zango da ke taka rawar Rayya ta ce kishi ba zai bari ta auri dan fim ba.

Rayya ta sanar da hakan ne yayin zantawa da jaruma Hadiza Gabon a shirin nan na Gabon show.

“Ba zan iya auren dan fim ba, saboda ina da kishi sosai” in ji Rayya Kwana Casa’in.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button