Uncategorized
Mugu bai da kama : Kalli karamar yarinyar da take kaiwa ‘yan bindiga makamai ana lalata da ita
Mugu bai da kama : Kalli karamar yarinyar da take kaiwa 'yan bindiga makamai ana lalata da ita
Jami’an tsaro sun kama wata karamar yarinya wadda alamun ta na wawaye bata da wayo amma kuma hausawa kance mugu bai da kama.
Jami’an tsaro sun kamata tana kaiwa yan bindiga makamai amma yarinyar tace ita sam lalata kawai take zuwa suna yi da ita tana dawowarta.
Ga abin da take cewa: “Ni na rantse da Allah ni babu abin da nake zuwa da shi illa kawai suyi lalata da ni in dawo,in yanzu na kirashi duk inda yace mu hadu, haduwa muke”.
Ga bidiyon a kasa domin ku kalla.