Uncategorized
Jerin Sunayen Manyan Jaruman Kannywood 10 Masu Kuɗi Waɗanda Baku Sansu Ba Na Shekarar 2024
Babban gidan jaridar nan na Nigeria wato Legit Hausa ya fitar da wasu daga cikin manyan jaruman kannywood 10 masu kudi na shekarar 2024.
Ga wasu daga cikin masu kudin na masana’antar kannywood
Ali Nuhu $1 million/N120 million
Adam Zango $800,000
Sani Musa Danja $750,000
Naziru Sarkin Waka $500,000
Yakubu Muhammad $500, 000
Sadiq Sani Sadiq $500, 000
Garzali Miko $500,000
Nuhu Abdullahi $400,000
Umar M Shareef $165, 000
Lilin Baba $33, 000