Uncategorized
Alhamdulillah: Yadda aka gudanar da daurin auren jaruma Mansurah Isah tsohuwar matar Sani Danja
Alhamdulillah: Yadda aka gudanar da daurin auren jaruma Mansurah Isah tsohuwar matar Sani Danja
A ranar Alhamis da yamma anka daura auren Mansurah Isah tsohuwar matar Sani Musa Danja kamar yadda Aminiyar ta fadi
A wannan Yammaci, Aminiyarta jaruma Samira Ahmad ce ta bayyana hakan a shafinta na Instagram, Samira Bata bayyana sunan mijin da Mansura Isah ta Aura ba.
Alhamdullahi an daura auren Mansurah Isah yanzu Allah sanya alkhairi ya basu zama lafiya ameen.
Bugu da kari Samira ta wallafa bidiyo suna tare da Mansurah Isah, ga bidiyon a kasa domin ku kalla.