Uncategorized
Anyi nasarar kama mutum biyu da ake zargin da saka hannun su a sace mahaifiyar mawaki Rarara
Anyi nasarar kama mutum biyu da ake zargin da saka hannun su a sace mahaifiyar mawaki Rarara
Kamar yadda kuka sani a yanzu haka ana tsaka da tattauna batu akan sace mahaifiyar mawaki Dauda Kahutu Rarara, wanda labarin ya karade ko ina a shafukan sada zumunta.
Sai dai a yanzu haka anyi nasarar kama mutum biyu da ake zargin da saka hannun su a sace mahaifiyar ta Rarara.
Zaku iya sauraron sautin muryar dake cikin bidiyon da muka sanya muku a kasa domin kuji cikekken bayani akan kama mutum biyun da aka yi.
Ga bidiyon a kasa domin ku kalla.