Uncategorized
Babbar kotun tarayya a Kano ta yi hukuncin soke nadin da aka yi wa Muhammad Sunusi na biyu
Babbar kotun tarayya a Kano ta yi hukuncin soke nadin da aka yi wa Muhammad Sunusi na biyu
Da Dumi-Dumi Babbar kotun tarayya a Kano ta yi hukuncin soke nadin da aka yi wa Muhammad Sunusi na biyu, amma kuma ta ce hakan ba yana nufin soke dokar da majalisar dokokin jihar ta yi ba.
Alkalin kotun Justice Abdullahi Liman ya ce hukuncin da ya yanke a baya na dakatar da cire sarakuna hudu na nan daram.
Ya kuke kallon wannan Hukuncin?.