Uncategorized
Bakowane Kafuri Bane Allah Zai Sakashi Acikin Wuta Ba Domin Akwai Waɗanda Allah Zai Sakasu A Aljannah Inji Prof. Ibrahim Maqari
Wannan shine bidiyon da Prof Ibrahim Maqari yayi nacewa bakowane kafuri bane Allah zai sakashi a wuta ba domin kuwa akwai wadanda Allah bazai sakasu acikinta ba.