Others
Bidiyon bikin Fahad Dashiru Mangal tare da Amaryarsa Aisha Dr Rabiu Musa Kwankwaso
Bidiyon bikin Fahad Dashiru Mangal tare da Amaryarsa Aisha Dr Rabiu Musa Kwankwaso
A yanzu haka de mun kawo muku bidiyon bikin da aka gudanar a cikin wannan satin na ‘yar gidan Dr Rabiu Musa Kwankwaso wato Aisha tare da Angonta Fahad Dashiru Mangal.
Ga bidiyoyin a kasa domin ku kalla.