Others
Bidiyon Dr Rabiu Musa Kwankwaso tare da mutanen sa a wajan Dinner ‘yar sa Aisha
Bidiyon Dr Rabiu Musa Kwankwaso tare da mutanen sa a wajan Dinner 'yar sa Aisha
Kamar yadda kuka sani a cikin satin nan ne ake gudanar da shagalin bikin ‘yar gidan Dr Rabiu Musa Kwankwanso wato Aisha tare da Angonta Fahad Dashiru Mangal.
Wanda bikin nasu ya samu halartar manya-manyan mutane da ‘yan uwa na nesa dana kusa.
Wanda a yanzu muka samo muku wata video da Dr Rabiu Musa Kwankwaso tare da mutanen sa wadanda suka halarci bikin ‘yar tasa Aisha.
Inda zaki gansu a tare waje daya a lokacin da ake gudanar da Dinner bikin.
Ga video a kasa domin ku kalla.