Uncategorized

Cikekken tarihin mutumin da wasu suke zaton Mala’ika ne sai daga baya aka gano dan kasar india ne

Cikekken tarihin mutumin da wasu suke zaton Mala'ika ne sai daga baya aka gano dan kasar india ne

A yanzu haka de ana tsaka da batun wani mutumi a aka ci karo dashi a wajan aikin Hajjin bana, wanda a yanayin daya bayyana wasu suke zaton ko Mala’ika ne.

Sai de a yanzu tashar “Muryar Arewa Tv” dake kan manhajar Youtube sunyi bincike tare da bada tarihin mutumin.

Zaku iya ahiga video kasa domin sauraron cikekken rahoton nasu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button