Uncategorized
G-fresh Al’ameen ya yiwa sadiya Haruna tonon silili kan jima’i
G-fresh Al’ameen ya yiwa sadiya Haruna tonon silili kan jima’i
Fitaccen mawaki kuma dan TikTok G-fresh Al’ameen yayiwa wani bidiyo inda yake bayyana asalin taren su da sadiya haruna tsohuwar jarumar masana’atar Kannywood wanda yanzu take sayar da kayan mata.
Sadiya haruna itace ta fara wannan tone tonen ne da tayi fira da hadiza Gabon a Gabon talk show room wanda take cewa:
“Bata san G-fresh ba da namiji bane sai daren farko sun zo kwanciyar aure amma ya kasa komai”.
Ma’ana tana nufin al’aursa bata tashi kamar shi da jaririn yaro duk daya, to shine yayi wannan bidiyo ya bankado wani sirri da bai dace ya fadi ba amma sai da ya fadi.
Ga bidiyon a kasa domin ku kalla.