Uncategorized
Gaskiya magana akan cewa G-Fresh Al’ameen ba Namiji bane wajan jima’i
Gaskiya magana akan cewa G-Fresh Al'ameen ba Namiji bane wajan jima'i
A cikin shirin Hadiza Gabon talk show room tayiwa sadiya haruna tambaya ta ya ta auri Almaen G-fresh ta ina soyayya ta fara.
Sadiya Haruna tace yaro ne bata dauke shi wanda zata iya aure ba kwatsam yace budurwa na nace kai dan iska, saboda ni bana tsinewa soyayya komai ƙanƙantar ta.
Muna ta soyayya haka sai aka cewa yana so ya aure ni na dauki abun a matsayin wasa nake cewa masa kayi hakuri, sai hankalin ya tashi to a lokacin ya bani tausai sosai, naje umrah nayi addu’a idan alkhairi ne saboda ni abun bai kai can a zuciya ba.
Tana cewa: Sai da na auri G-Fresh na gane cewa shi ba Namiji bane a wajen jima’i , cewar Sayyada Sadiya Haruna.
Ga bidiyon a kasa domin ku kalla.