Uncategorized
Gaskiyar magana akan mutumin da ake zargin mala’ika ne a gaban ka’aba a aikin Hajjin bana
Gaskiyar magana akan mutumin da ake zargin mala’ika ne a gaban ka’aba a aikin Hajjin bana
Wannan shine mutumin da yake yawo a kafaffen sada zumunta musamman a tiktok, inda wasu ke cewa wannan ba mutum bane mala’ika ne a gaban ka’aba a wajen aikin hajjin bana.
Wasu kuma suna cewa a’a wannan dan daudu ne inda wasu kuma suke wasu cewa sam karya ne domin kyamara bata daukar mala’ika bidiyo ko hoto.
To mun samu wani labari daga aku sarkin magana wato abis fulani sai ku saurari bayanin nasa.
Ga bidiyon a kasa domin ku kalla.