Uncategorized
Har a yau de ‘Yan Sandan jihar Kano sun sake watsawa Gwamnan Kano kasa a fuska inda suka sake cewa ba zasu bi umarninsa ba
Har a yau de 'Yan Sandan jihar Kano sun sake watsawa Gwamnan Kano kasa a fuska inda suka sake cewa ba zasu bi umarninsa ba
Har izuwa yanzu de ana cigaba da tafka muhawara akan masarautar jihar Kano, wanda a yanzu haka mukaci karo da wata bidiyon dake bayyana cewa.
‘Yan Sandan jihar Kano sun kara watsawa Gwamnan Kano kasa a fuska nakin bada goyon baya domin fitar da Sarki Aminu Ado Bayero tare da rusa masarautarsa.
Zaku iya shiga bidiyon kasa domin ku saurari cikekken bayanin.