Uncategorized
Hisbah ta kama Lawancy dan Tiktok mai rawar badala da mata yana shafar jikin su
Hisbah ta kama Lawancy dan Tiktok mai rawar badala da mata yana shafar jikin su
A ci gaba da sumamen tsaftace kafafen sada zumunta da Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta soma ta cafke matashin nan Rabi’u Sulaiman da aka fi sani da Lawancy.
Hisbah na zarginsa da ci gaba da raye-rayen baɗala da riƙe hannun mata a .
Idan zaku iya tunawa ko a shekarar 2023 ma Hisbah ta taba kama shi, amma ya nemi afuwa yace ya tuba.
Ga bidiyon nan a kasa domin ku kalla.