Tashar Maishadda Global Resources ta fara haskaka muku shirin nan mai dogon zango wato “Jamilun Jiddah”.
A duk ranar Asabat zasu rinka haskaka mjku shirin ” Jamilun Jiddah”.
Zaku iya shiga bidiyon kasa domin ku kalli shirin “Jamilun Jiddah” season 1 episode 1.