Uncategorized
Jaruma Aisha Humaira ta saki bidiyo nuna rashin jin dadinta akan abin da mutane suke yiwa Rarara
Jaruma Aisha Humaira ta saki bidiyo nuna rashin jin dadinta akan abin da mutane suke yiwa Rarara
Aisha Humaira wacce yarinyar mawaki Rarara ce ta fito ta nuna bacin ranta akan masu yiwa Rarara wulakanci tun bayan da ‘Yan Bindiga suka sace mahaifiyar sa.
Zaku iya shiga bidiyon kasa domin kuji cikekken bayani daga bakinta.