Others
Kadan Daga cikin hotunan Matan da Bala Mohammed yayi lalata dasu
Kamar yadda kuka sani a yanzu haka de babu labarin da ya bawa mutane mamaki kamar na wani bawan Allah mai suna Bala Mohammed, wanda a kasa da shekaru 20 yayi lalata da Mata sun kai a kalla guda 50 ko sama da haka.
Sai kuma a yanzu asirinsa ya tonu inda aka samu wasu suka watsa hotunan Matan da yayi lalata dasu.
Ga hotunan kadan daga cikin Matan da Bala Mohammed yayi lalata dasu a kasa domin ku kalla.