Uncategorized
Kalli bidiyon dankararen gidan da Sayyada Sadiya haruna ta gina na miliyoyin Nairori
Kalli bidiyon dankararen gidan da Sayyada Sadiya haruna ta gina na miliyoyin Nairori
Sayyada sadiya haruna wace take tsohuwar matar Isah A Isah bayan daga nan kuma ta aure G-fresh Al’ameen.
Sadiya Haruna ta wallafa bidiyon kammala katafaren gidan ta inda take neman mutane su tayata da addu’a.
Wanda har ta rubuta cewa yanzu shikenan babu maganar biyan kudin haya Naira miliyan daya 1M.
Mutane da abokai da ‘yan uwa sun taya ta murna da fatan alkhairi na samun matsuguni da tayi, Allah tsare ya kare.
Ga bidiyon a kasa domin ku kalla.