Uncategorized
Kalli zafafan hotunan jaruma Maryam Yahaya wanda suka ruda masoyanta
Kalli zafafan hotunan jaruma Maryam Yahaya wanda suka ruda masoyanta
Ficacciyar jarumar kannywood Maryam Yahaya wacce ta jima tana sharafinta a masana’antar kannywood, ta wallafa wasu zafafan hotunan ta a shafin ta na Instagram.
Hotunan sun dauki hankulan masoyanta da sauran jama’ar da suke bibiyar shafinta na sada zumunta.
Ga hotunan a kasa domin ku kalla.