Uncategorized
Kissar yadda idon wani makaho ya bude a Madina
Kissar yadda idon wani makaho ya bude a Madina
Wannan wata kissar ce ta wani makaho bawan Allah da ya samu ziyarar kabarin fiyayyen halitta Annabi Muhammad (s.a.w) a babban birnin Madina.
Makaho yaje a matsayin wanda baya gani amma Allah ya bashi ikon gani, tabbas wannan kissar abu ce mai matukar muhimmanci da duk musulmi ya saurara domin daukan darussa a cikin.
Ash sheikh mansur isah Yalwa ne ya bada wannan labari.
Ga bidiyon a kasa domin ku kalla.