Others
Kyakkyawar kwalliyar Amarya Aisha Kwankwaso tare da Angota Fahad Dashiru Mangal
Kyakkyawar kwalliyar Amarya Aisha Kwankwaso tare da Angota Fahad Dashiru Mangal
A yanzu haka de mun kawo muku bidiyon Donner bikin Aisha Dr Rabiu Musa Kwankwaso tare da Angonta Fahad Dashiru Mangal.
Bidiyon nasu de tayi kyau sosai inda zaku kallesu sunyi kwalliya ta alfarma.
Ga bidiyon nan a kasa domin ku kalla da idan ku.