Hausa Series
LABARINA SEASON 11 EPISODE 11 KADAN DAGA NA RANAR JUMA’A
LABARINA SEASON 11 EPISODE 11 KADAN DAGA NA RANAR JUMA'A
Kamar yadda kuka sani a duk sati tashar Saira Movies tana haskaka muku shirin Labarina mai dogon zango.
Wanda a duk ranar Laraba take haskaka muku kadan daga cikin shirin Labarina, domin makallata su san ta inda za’a tashi a cikin shirin.
To a yanzu de mun kawo muku kadan daga cikin shirin Labarina mai dogon zango season 11 episode 11.
Ga bidiyon a kasa domin ku kalla.