Kamar yadda kuka sani a duk sati tashar Saira Movies dake kan manhajar Youtube da kuma Arewa24, sun haskaka muku shirin nan mai dogon zango wato “Labarina”.
To a wannan satin ma sun kawo muku cigaban shirin “Labarina” season 11 episode 6.
Zaku iya shiga videon kasa domin ku kalli shirin “Labarina” season 11 episode 6.