Kamar yadda kuka sani a duk sati tashar Saira Movies tana haskaka muku shirin Labarina mai dogon zango.
Wanda a wannan satin ma ta haskaka muku shirin Labarina season season 11 episode 8.
Zaku iya ahiga bidiyon kasa domin ku kalli shirin Labarina na wannan satin.