Maganin Karfin Maza Na Gargajiya amma na iya masu aurene
Maganin Karfin Maza Na Gargajiya amma na iya masu aurene
Maganin karfin maza sadidan Saka Uwargida Tsalle anyishi Domin Maza Ma’aurata kaiwai.
Idan ka Mallaki Wannan Magani kafi karfin Uwar gida Tayi maka Tsaki Wallahi.
Amafaninsa Kamar Haka
* Matsalar Rashin Sha’awa
* Kankancewar Alkami
* Matsalar Saurin kawowa
* Yana magance Matsalar sanyi ga Maza
* Yana Tayarda Sha’awa Sosai
* Kauri da Tsayi
* Dadewa Ba’a kawo ba
* Yana Tayar da Hankali Sosai
* Jijiyoyin Jini a jikinka Wayanda Suka Toshe Zasu bude ka samu kuzari Sosai
Waannan Magani Ba’ayishi Domin Shan Lokaci Guda ba, Duk Wanda ka siya Zai Daukeku tsawon Sama da Wata kana amfani dashi
*Wannan Magani Wanda Ya fito Daga Offishin Mai Girma Sarkin Masu Lakanin Jihar kano Bashi da Alaka da maganin Bature Itatuwane da saiwoyi ake Tsumasu na tsawon lokaci Sannan A tacesu a gyara Domin amfanin Mutane
Daga Cikin Alamomin Da zaka Gane Cewa Maganin Garkajiya An Hadashi da na Bature Sune kama haka
* Zai saka Ciwon kai
* Zakaji Jiri ko hajijiya
* Zai saka Yawan Hamma
* Zai saka Bacci
* Zai haifar maka Da masifaffiyar kasala
Idan kasha Maganin gargajiya kaji wayannan Alamomi da Muka lissafo a Sama Tabbas an Gaurayashi da kwayar Bature
Sannan Idan maganin Na Garine ka zubashi a tafin hannunka ka Kalleshi sosai zaka ga Tsaki tsakin kwayayar Domin Duk irin yanda Za’a dakata bazata Saje Da garin itace ba
Kalarta zata fito idan farace zaka ga Digo digon fari, idan Jace ko fink zaka ga Alamarta
Sannan Idan Maganin Na Ruwane ka Daga Robar sama ka kalli kasanta zakaga tsaki tsakin kwayar ya kwanta a kasan Robar ko kuma ka jijjiga Robar zakaga tsakin ya taso sama yana juyawa fari fari ko jaja jaja saboda garin kwayar bazai taba hadewa da garin maganin ba
Idan kuma Duk Bakaga wayannan ba indai akwai kwaya Sai kaji watancen Alamomin na Ciwon kai da Sauransu
Mallam Idan Bakasan Magani ba Ka Tashi Ka Nema Gurin Masu shi.