Maganin karin girman nono da yadda zai ciko ya girma cikin kankanin lokaci
Maganin karin girman nono da yadda zai ciko ya girma cikin kankanin lokaci
RIGAKAFIN ZUBEWAR NONO DA LALACEWA DAKUMA YADDA ZAI CIKO YA GIRMA.
Idan kinason kare kanki daga lalacewar nono da jiki, to jeki samo ciyawarnan da ake kira kan barawo.
Kishanyata ta bushe sai kidaketa lukwi.
Za arinka diban karamin chokali anasha da nono ko madara safe da dare.
Wannan yana hana nono faduwa inma ya fadin to yana dagowa acikin dan kankanin lokaci insha Allah.
Inko karin girma ne to Kisami plantain, Wato ayabar da ake soyawa.
SAl ayanyankata ta bushe kana adaketa tazama gari lokwai, sannan kuma asamo Aya da Gyada markade su, sai a tace ruwan asa Madara kana arinka diban
wannan Garin plantain din ana barbadawa aciki asha sau biyu safe da kuma dare, har na tsawon sati biyu.
To Insha Allah nonon naki Zai taso ya kunburu ya ciko Kamar yadda ake so.