Uncategorized
Masha Allah: Gwarzon shekara Muhammad Auwal Sulaiman a yau ma yana taya al’ummar barka da sallah
Masha Allah: Gwarzon shekara Muhammad Auwal Sulaiman a yau ma yana taya al’ummar barka da sallah
Muhammad Auwal Suleiman wanda Allah ya azurta da mata hudu hudu 4 da ‘yayan sa masu yawan gaske da yake nunawa duniya irin ni’imar da Allah yayi masa.
Malam Muhammad Auwal Suleman mutum ne da yake wallafa kyawawan hotunan iyalinsa a kowace Sallah, sannan yake nuna cewa haihuwa bata kawo talauci ni’ima ce daga Ubangiji.
Ga hotunan a kasa domin ku kalla.