Uncategorized

Matashin da ya maka mahaifinsa a kotu sabida sun haifeshi bada izinin sa ba

Matashin da ya maka mahaifinsa a kotu sabida sun haifeshi bada izinin sa ba

Wannan shine matashin da ya maka mahaifinsa a kotu ba tare da izinin sa ba, wanda ya nemi a kotu su dinga biyansa kudi duk wata domin shi ba’a shawarce shi ba an ka kawo shi a duniya.

Rigijib wato yanzu wannan wane irin hankali da tunani na wannan matashi dan shekara 27 da garzaya kotu domin kai ƙarar mahaifinsa da sune silar sa a duniya waɗanda ya dace yayi alfahari ya kyautata musu domin yaga mai kyau.

Ga bidiyon a kasa domin ku kalla.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button