Uncategorized
Meke faruwa da jaruma Momee Gombe a wannan yanayin shiga ka gani
Meke faruwa da jaruma Momee Gombe a wannan yanayin shiga ka gani
Ficacciyar jarumar kannywood Momee Gombe tare da Umar M Shareef sun wallafa wasu hotuna da mutane suke ganin kamar wani abu ne ya faru.
Sai de kuma da mukayi bincike mun gano kamar wani sabon shiri suke son haskakawa mai suna “Wasika”.
Ga hotunan a kasa domin ku kalla.