Uncategorized
Mugu bai da kama : An cafke wata mata da alburusai tana kokarin kaiwa ‘yan bindiga a katsina
Mugu bai da kama : An cafke wata mata da alburusai tana kokarin kaiwa ‘yan bindiga a katsina
An kama wata mata a motar KTSTA da alburusai za ta kai ma ‘yan bindiga a jihar Katsina
Jami’an tsaro a jihar Katsina sun samu nasarar cafke wata mata mai suna A’isha Abubakar, tana safarar alburusai da makamai ga ‘yan bindiga a dazukan jihar Katsina.
Majiyarmu ta Katsina Reporters ta samu cewa, jami’an tsaron sun cafke matar a tsakanin garin ‘Yan tumaki zuwa Ɗan musa, a jihar Katsina.