Isah Ayagi – Nasarata Download latest music song
Isah Ayagi shahararren mawaki ne da yayi tashe sosai da ya fitar da sabuwa waka mai take “Nasarata “inda zakuji dadin wakar
Isah Ayagi Sharadin Soyayya yayi wakar Nasarata a wanann shekara ta 2025 wanda zakuji irin yadda yayi amfani da kalamai na soyayya daman mawakin soyayya ne.
Wakar “Nasarata”tayi tasiri sosai ga duk masu sauraren wakokinsa irin yadda anka nuna sunka saurare a kafarsa.