Fitacciyar mawakiyar nan yar jihar Kaduna wato Rumasa’u Adamu wadda aka fi sani da Rumerh ta kara sakin wata sabuwar waka mai suna “Yar Kwalta” itama wannan waka ta yi dadi kuma ta bada ma’ana saima idan kun saurareta.
Idan har kun ji dadin wannan waka ku ajiye mana ra’ayoyinku a comment section.