Uncategorized
Nura Dan Dolo wanda kuka fi sani da Yaya Dan Kwambo na shirin Gidan Badamasi ya aurar da babbar ‘yar sa
Nura Dan Dolo wanda kuka fi sani da Yaya Dan Kwambo na shirin Gidan Badamasi ya aurar da babbar 'yar sa
Kamar yadda kuka sani ficaccan jarumin kannywood Nura Dan Dolo wanda aka fi sani da Yaya Dan Kwambo a shirin Gidan Badamasi, ya aurar da babbar ‘yar sa.
Ga hotunan shagalin bikin a kasa domin ku kalla.