Rarara ta tallafawa manoman Katsina da naira Miliyan ashirin 20,000,000 domin suyi chefanen babbar Sallah
Rarara ta tallafawa manoman Katsina da naira Miliyan ashirin 20,000,000 domin suyi chefanen babbar Sallah
Rarara Ya Tallafawa Manoman Katsina Da Naira Miliyan Ashirin ( 20,000,000 ) Domin Suyi Chefanen Babbar Sallah
Yau Cikin Yaddar Allah, Mai Girma Shugaban Kasar Mawaka Alhaji Dauda Kahutu Rarara Ya Tallafawa Manoma Guda Dubu Biyu ( 2,000 ) Da Kudin Chefanen Sallah Dake Fadin Jahar Katsina. Anyi Taron Bada Tallafin Ne a Garin Kahutu Karamar Hukumar Danja Dake Jahar Katsina.
Mai Girma Shugaban Kasar Mawaka Alhaji Dauda Kahutu Rarara Ya Ware Naira Miliyan Ashirin ( 20,000,000 ) Ya Bawa Kowannen Su Dubu Goma – Goma ( 10,000 ) Su Dubu Biyu.
Manoman Sunyiwa Mai Girma Shugaban Kasar Mawaka Alhaji Dauda Kahutu Rarara Godiya Tare Da Addu’ar Allah Ya Jikan Mahaifinsa.
Rabi’u Garba Gaya mataimaki na musamman a kafafen sada zumunta ne ya wallafa a shafinsa na sada zumunta.
Ga hotunan nan.