Others

Rashin Lafiyar Zalmalulu Yasa Gfresh Yafasa Auren Alpha Charles Borno

Rashin Lafiyar Zalmalulu Yasa Gfresh Yafasa Auren Alpha Charles Borno

Wata sabuwa rashin lafiyar zalmalulu yasa Gfresh Alameen yafasa auren Alpha Charles Borno.

Idan zaku iya tunawa a jiyane Laraba jarumar TikTok wato Alpha Charles Borno tazo jihar Kano wajen tsohuwar jarumar kannywood Rashida Mai Sa’a domin ta rakata asibiti agwada lafiyar ta. Cikin ikon Allah kuma ansamu anyi gwaji lafiya babu wata matsala da take da ita.

Sai kuma yau Hausa Tracks taci karo da wani bidiyo a TikTok inda Alpha Charles Borno ta fito tana magana akan cewa Ango yace yafasa aurenta domin haka shine samun wai lafiyarsa. Wannan shine dalilin dayasa tafito ta sanarwa da mutane.

Takuma kara cewa akwai mutanen da a yanzu sun fara siyan kayan bikin wasu suna kiranta suma suna cewa zasuyi abubuwa da dama. Sai kuma tace ita a yanzu abar tausayi ce tun jiya take shan shayi duk tabi ta rame.

Yanzu dai zamu ajiye muku cikakkiyar maganar da Alpha Charle Borno ta fito tayi akan cewa Gfresh Alameen yafasa aurenta.

Me zaku iya cewa akan wannan abu daya faru tsakanin Alpha Charles Borno da kuma Gfresh Alameen ku ajiye mana a comment section dake kasa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button