Uncategorized
Tsohuwa ‘yar Shekara 93 ta sauke Al-Qur’ani mai girma a katsina
Tsohuwa 'yar Shekara 93 ta sauke Al-Qur’ani mai girma a katsina
Tsohuwa Ƴar Shekara 93 Ta Sauke Al-Qur’ani Mai Girma A Katsina.
Tsohuwa Ƴar Shekara 93 Ta Sauke Al-Qur’ani Mai Girma A Katsina.
Dattijuwa Hajiya Rahanatu Badaru, Mai Shekara 93 Da Haihuwa A Duniya Da Ta Sauke Al-Qur’ani Mai Girma Kenan A Lokacin Da Ta Karɓi Lambar Yabo A Jihar Katsina
Allah yasa iyayen mu da shugabannin mu suyi koyi da irin wannan abunda Hajiya tayi. Don samun albarkan Alkur’ani mai girma.