Uncategorized
Tsohuwar jaruma Fati Ladan ta dauki hankalin jama’a a hotunan taya mijinta Happy Birthday
Tsohuwar jaruma Fati Ladan ta dauki hankalin jama'a a hotunan taya mijinta Happy Birthday
Tsohuwar fitacciyar jarumar masana’atar Kannywood wadda ta taka rawar gani sosai a masana’atar Kannywood musamman a fim din Adamsy da tayi suna sosai.
Fati Lada ta auri Yarima shattima wani matashin mai rufin asiri wanda itace mata ta biyu a gidan shi Yarima Shatimma.
Fati Ladan cikin nuna farin ciki da jin dadi da nuna so da kauna ga mijinta a ranar zagayowar ranar haihuwar ta.
Ga hotunan a kasa domin ku kalla.