Uncategorized
Tsohuwar Matar Mawaki Ado Gwanja Wato Maimuna Tayi Aure Cikin Sirri
Yau ne muka samu labari daga gidan jaridar fimmagazine ta rawaito cewa tsohuwar matar mawaki ado gwanja wato maimuna tayi aure cikin sirri.
Ga bidiyon da take yiwa Allah godiya da niimar da yayi mata.