Uncategorized

Ya Allah kasa na haifi ‘yar mai hali irin na Murja Kunya, cewar G-fresh Al’ameen

Ya Allah ka kasa na haifi 'yar mai hali irin na Murja Kunya, cewar G-fresh Al'ameen

Fitaccen mai amfani da kafar sada zumunta Al’ameen G-fresh a cikin wani gajeren bidiyo yana rokon Allah ya bashi ‘yar kamar abokiyar sharholiyarsa murya Ibrahim kunya wanda aka fi sani da Yagamen.

Al’ameen G-fresh yayi suna a wajen rare wakokin hausa Hip-Hop a can baya wanda sune sukayi wakar Kano to California wanda a lokacin wakar tayi tashe sosai.

Zaku iya shiga bidiyon dake kasa domin sauraron abin da Al’ameen G-fresh yake fada.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button